Labaran Duniya
An shiga kotu a Legas inda a ke zargin Direbobi da laifin sace wasu karafun a matatar Dangote. Yanzu Alkali ya bada belin Madaki mai shekara 20 da ‘Danuwan aikinsa Nuru mai shekaru 25 a N400, 000.
Wata mata dake zaune a hadaddiyar daular Larabawa ta nemi a raba aurenta da mijinta saboda yana nuna mata soyayyar da ta wuce misali, wajen tayata aikin gida da kuma bata kyaututtuka masu yawa...
Yayin da a ka ji cewa wannun jari sun yi kasuwa bayan tazarcen Shugaba Buhari, mun ji cewa irin su Dangote da Bankuna sun samu riba; Kamfanonin mai sun sha kasa a kasuwar hannun jari.
Jami'an hukumar 'yan sandan birnin New Jersy dake kasar Amurka sun kama wata mai suna Tajia Russell da laifin kone gidan saurayinta, saboda yaki yadda ya kwanta da ita kamar yadda suka yi alkawari...
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta ce tana duba yiwuwar kama wasu jami'ai da ta ke zargi da hannu a wani hukunci da kotun kasar Birtaniya ta yanke, inda ta bukaci sai ta biya wani kamfani tsa
Hukumar binciken kwakwaf a bangaren kwallon kafa CIES ta bayyana sunayen 'yan kwallon kafa da suka fi tsada a duniya, inda Kylian Mbappe ya zo na daya da kudi fam miliyan 252, sai Mohammed Salah na biyu da kudi fam miliyan 219...
Fitacciyar mawakiyar cocin nan 'yar kasar Ghana, Celestine Donkor ta bayyanairin wahalar da ta sha a rayuwarta a lokacin da take yarinya. A cewar fitacciyar mawakiyar, ta taso a cikin bakin talauci, inda dalilin hakan yasa ta...
Wani mutumi dan shekara 35 yayi wata irin mutuwa a lokacin da yake tsakiyar yin zina da wata bazawara mai shekaru 50 a cikin wata gonar masara dake Sachangwa-Chebyakwai, kusa da filin jirgin sama na Eldoret a kasar Kenya ranar...
Fitaccen dan wasan damben nan na kasar Amurka, Mike Tyson ya bayyana cewa yana kashe dalar Amurka dubu arba'in ($40,000) kimanin naira miliyan sha biyar (N15,000,000), a kowanne wata akan tabar wiwi...
Labaran Duniya
Samu kari