Labaran Duniya
Wani mutum Dan kasar Faransa, mai suna Jean-Louis Biron ya shigar da karar wani zakara mai suna Maurice akan damunsa da yake da carar sassafe. Biron mazaunin birnin Rochefort, ya kai korafinsa ne akan tsuntsun mai shekaru 4 a duni
Mutum dan baiwa kan kasance wani da ke da abubuwan ban mamaki, ko wani tarin sani mai ban al'ajabi wanda zai kai shi ga samun nasarori a matakai daban-daban, kuma Allah albarkaci Najeriya da irin wadannan mutane.
An kama Farfesa Sheikh Omar Al-Muqbil, babban Malami a jami'ar shari'a ta Qassim dake kasar Saudiyya, an kama shine bayan ya nuna rashin jin dadinshi dangane da badalar da ake yi a kasar ta Saudiyya, inda ya nuna cewar wannan...
Wani masani a fannin kimiyya da fasaha dan kasar Sweeden ya bayar da wata hanya da za a dinga samun sauyin yanayi wacce ta bawa kowa mamaki a lokacin wani taro da aka yi a wata makaranta satin da ya gabata...
Mai kudin Afrika watau Aliko Dangote ya sake haramar tallafawa Jama’a inda Kamfaninsa zai tallafawa mutane sama da miliyan 20. Dangote ya bayyana shirinsa taimakawa mutane ne a makon nan.
Rahoton da shafin UK Mirror mai lura da sha'anin kwallo ya gabatar, ya fidda jerin kungiyoyin kwallo kafa 20 da suka hadar da manyan kungiyoyi na kasashen Turai daban-daban wadanda suka fi kowanne tara 'yan kwallo mafiya tsada.
Emmanuella Mayaki yarinya mai shekaru 10 a duniya, ta samu aikin koyarwa bayan ta nuna bajintar ta da kwazo wajen wani aiki da aka yi na na'ura mai kwakwalwa. Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa yarinyar tana da kwazo matuka...
Muryar Duniya wato jaridar RFI Hausa ta ruwaito cewa, daga cikin yankunan da Majalisar Dinkin Duniya ta aike da jami’an ta sun hadar da Afrika irinsu Mali, DRCongo, Afgahanistan, Syria, Libya da sauransu.
Tsohon shugaban hafsan sojin kasar Zimbabwe, Manjo Janar Trust Mugoba ya mutu. A bisa wani jawabi da shafin ZimLive ta wallafa a Twitter, kakakin gwamnatin kasar, Nick Mangwana ya tabbatar da mutuwar Janar Mugoba.
Labaran Duniya
Samu kari