Labaran Duniya
Babu shakka arziki kashi ne kuma tako shi ake kamar yadda Hausawa suka bayyana, hakan ta kasance a yayin da muka kawo muku jerin manyan attajiran 'yan siyasa na duniya guda 20 da suka yi wa sa'o'insu zarra ta fuskar tarin dukiya.
Manyan Manoman jihar Katsina sai san barka a bana inda su ka samu amfani sosai na shinkafa. Yanzu shinkafa ta isa kasuwanni bayan damina ta yi kyau kuma an tserewa harkar masara.
A yayin zaman kotu a kan shari'ar tsohon shugaban kasar Sudan, Omar Al-Bashir, ya bayyana cewa tarin makuden kudaden Yarima Salman na kasar Saudiyya ne ya ba shi kudin. Mai shari'ar ya tuhumi tsohon shugaban da mallaka, tare da am
Wani rahoto da cibiyar bincike akan tattalin arziki ta fitar ta bayyana garin Legas a matsayin garin da yafi kowanne gari hadari a duniya. Cibiyar ta kasar Birtaniya wacca ta gabatar da binciken akan birane guda sittin na duniya..
An tsayar da ranar da za a fara shari'ar ga maharan 11 ga watan Satumba. Maharan dai mutane biyar ne da suka hada da Khalid Shaikh Mohammed wanda ake zargi da zama shugaban shirya harin ranar talata 11 ga watan Satumba a 2001 da a
An yanke hukuncin sakin wani mutumi daga gidan yari bayan ya shafe shekaru 36 a gidan yari saboda ya saci naira dubu goma sha takwas (N18,000). Mutumin mai suna Alvin Kennard an yanke masa hukuncin kisa ne ba tare da beli ba...
Wata mata 'yar kasar Uganda mai suna Sofiat Mutesi ta haifi jarirai guda biyu, abin mamaki kuma daga baya kuma ta kara haifo jarirai mata guda uku duka a rana daya. Kamar yadda jaridar Daily Monitor ta ruwaito, Sofiat har ta...
Daya daga cikin yara mafi kwazo a duniya Joshua Beckford na shirin kawo ziyara Najeriya. An bayyana Beckford a matsayin daya daga cikin yara mafi azaka a duniya yayinda ya kammala karatu daga jami’ar Oxford yana da shekara 14.
Seun Kuti ya roki 'yan kungiyar 'yan aware na Biafra da kuma sauran kungiyoyi da su taimaka su sanar da shi a duk lokacin da suka shirya ciwa wani dan siyasa mutunci a kasar waje. A cewar shi, yana yankin Turai a lokacin da aka...
Labaran Duniya
Samu kari