Labaran Duniya
Wani abun mamaki da ya faru a birnin Cairo na kasar Egypt, yayin da aka kai wani matashin saurayi asibiti bayan ya fara korafi cewa cikin shi na yi masa ciwo. Abubuwan da likitocin suka samo a cikin shi sun bawa kowa mamaki...
Wata budurwa mai shekaru 20 Musulma 'yar kasar Guinea, mai suna Grace Koulibaly ta wallafa wani rubutu a shafinta na Facebook akan irin barazanar da take samu na kisa bayan komawarta addinin Kiristanci, inda hakan ya tilasta ta...
Binciken da likitoci suka yi ya bayyana dubunnan misalai na DNA na tsawon shekaru 15, inda hakan ya nuna cewa tabbas wannan mutumi yana da 'ya'ya sama da dubu daya a cikin wannan yankin na su...
Kwanaki kadan da suka gabata akwai labarai da aka dinga wallafawa dangane da akwatin da za a sanya Robert Mugabe a ciki, yadda aka kawata ta da na'urori masu kwakwalwa da kuma abubuwa na yanar gizo, inda aka bayyana cewa an kashe.
Kaho mai tsawon inci hudu ya fito ma wani mutumin kasar Indiya mai shekaru 74, Shyam Lal Yadav, bayan ya ji rauni a kai cikin shekarar 2014. A kwanan nan ne Likitoci a asibitin Bhagyoday Tirth da ke birnin Sagar, Indiya suka cire
Kabilar Latuka kabila ce da ta yadda duk saurayin da yaga budurwa yake so to sai ya fara shiga gidan ubanta ya sace ta, sannan daga baya sai yaje wajen iyayenta ya nemi su aura masa ita. Wasu abubuwa guda biyu dangane da kabilar..
An dakatar da Wata budurwa ma'aikaciyar banki a bankin kasuwanci na kasar Zambiya, bayan an kamata da laifin kwanciya da maza sama da dari biyu (200), ciki kuwa hadda wadanda take yiwa alkawarin nema musu aikin yi...
‘Yan uwa masu daraja, hakika babu wata babbar ni’ima da Allah ya yiwa wannan al’ummah bayan ni’imar aiko da Annabi Muhammad (SAW) kuma ya bamu Alqur’ani mai girma. Mu rike Alqur’ani domin riko da shi alkhairi ne duniya da lahira.
Abun bakin ciki ya faru a fadar Blenheim yayinda wasu yan ta’adda suka sace sabon tukuyan masai na gwal da aka sanya wanda farashinsa ya kai Yuro miliyan 1 (£1million).
Labaran Duniya
Samu kari