Labaran Duniya
Kamar yadda jaridar ABC ta ruwaito, wata tsohuwa mai shekaru 87 a duniya mai suna Lilian Parks ta bayyana dalilin da ya sanya ta kasha jikanta saboda tana ganin cefa babu wanda zai kula mata dashi bayan ranta. A yadda rahoton...
Jaridar BBC Hausa ta ruwaito mahukunta a kasar Pakistan sun ce, rayukan mutane 19 sun salwanta a yayin da fiye da mutane 300 suka jikkata a sanadiyar wata mummunar girgizar kasa mai karfin maki 5.8 da ta auku a Gabashin kasar.
Huddah Monroe ta bayyana yadda a karshe ta fada tarkon maza duk da cewa ta taso da tsananin tsanar su a rayuwarta, bayan ta ga yadda mijin mahaifiyarta ya dinga cin zarafin mahaifiyarta a lokacin tana yarinya...
'Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa da ruwa akan wasu masu zanga-zanga a lokacin da suka yi cincirindo a gaban dakin majalisar kasar Indunusiya, akan sabuwar dokar da ake shirin sanyawa da za ta hana yin zina da mace kafin aure.
Abin mamaki akwai matar da ta bar tarihi a duniya bayana ta haifi yara sittin da tara. Wannan mata da ta haifi yara sittin da tara dai 'yar asalin kasar Palastine ce. An ruwaito cewa ita ce mace ta farko da ta kowa lafiya a...
Kasar Isra'il ta kira wani yaro dan karamin yaro dan shekara hudu Musulmi dan kasar Palastine daga yankin Gabashin Jarusalam, domin binciken shi. Yaron mai suna Muhammad Rabi Elayyan wasu jami'an 'yan sanda ne masu yawan gaske...
Idan ana zancen harbo tsuntsu biyu da dutse daya to garin Little Rock yana daya daga cikin garuruwan da suke da aikin yi ga mutane, saboda wani sabon tsari da suka fito dashi wanda zai taimakawa marasa aikin yi su samu abin...
Abinda ya faru shine jaririyar wacce suka sanyawa suna Nmachi an haifeta da farin gashi da kuma shudin ido, inda hakan ke nufin bakaken fata sun haifi baturiya, mahaifan jaririyar 'yan asalin Najeriya ne suka koma birnin Landan...
An kama wani dan Najeriya mai suna Samson Maxwell, bayan an same shi dauke da damin hodar iblis a Pune, wani birni a kudancin Indiya da ke Maharashtra.
Labaran Duniya
Samu kari