Labaran Duniya
Bangarori da dama na ganin cewa, Yarima Muhammad Bn Salman mai jiran gado ne ke kawo wadannan sauye-sauye a kasar musamman a bangaren nishadantarwa kamar yadda jaridar BBC Hausa ta ruwaito.
Wani abin dariya da ya faru a wata kotu dake kasar Zimbabwe ya sanya mutane dariya a kafar sadarwa, bayan da wani mutumi mai laifi ya bi alkalin kotun da itace zai rafke, bayan alkalin ya bayyana cewa yana da laifi akan abinda...
Wani bidiyo na wani dan siyasa dan kasar Afrika ta Kudu a lokacin da yake lalata da wata mata a otel ya yadu a kafafen sadarwa na zamano. Jaridar Daily Sun, ita ce ta ruwaito, sai dai kuma ba ta bayyana ainahin sunan wajen da...
Wani Kirista wanda aka fi sani da 'Uncle Steven' ya dauki wata al'ada ta zuwa Masallacin Juma'a na Al-Mawaddah dake kasar Singapore yana shiryawa mutanen da suka je Sallah takalman su sannan kuma ya tsaya yayi musu gadi har...
Bill Gates ya fadi yadda da inda ta sa ta zo daya da Attajirin Najeriya Dangote. Mai kudin Duniyar ya na alfahari da Mai kudin Afrika kuma ya bada labarin yadda ya dinke dangantaka da Aliko Dangote.
A ranar Talatar nan da ta gabata ne 'yan jarida suka ga wani abin mamaki, yayin da wani bera ya fado daga saman rufin fadar shugaban kasar Amurka wato 'White House'. Beran dai ya fado akan cinyar wani wakilin jaridar NBC ne dake..
Wani bidiyo da yake ta yawo a kafafen sadarwa ya bayyana yadda wasu dalibai mata 'yan makarantar sakandare dake kasar Ghana suke iskanci da jikin junansu, ma'ana suke madigo. An hango 'yammatan suna rawa suna kuma kama jikin juna
Ladanin mai shekara 60 a duniya mai suna Abdul Haq Al Halabi, yana zaune yana karatun Al-Qur'ani sai rai yayi halinsa yayin da ya rage saura mintuna kalilan ya kira sallah. Ladanin dan asalin kasar Syria ne, kuma yana zaune...
Fitaccen dan wasan nan na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, dan kasar Senegal, Sadio Mane ya gina Makaranta, Masallaci da Asibiti a kasar sa ta Senegal. A lokacin da abokanan sa suka shiga duniya suke jin dadinsu, shi kuma an...
Labaran Duniya
Samu kari