Labaran Duniya
Abinda ya faru shine jaririyar wacce suka sanyawa suna Nmachi an haifeta da farin gashi da kuma shudin ido, inda hakan ke nufin bakaken fata sun haifi baturiya, mahaifan jaririyar 'yan asalin Najeriya ne suka koma birnin Landan...
An kama wani dan Najeriya mai suna Samson Maxwell, bayan an same shi dauke da damin hodar iblis a Pune, wani birni a kudancin Indiya da ke Maharashtra.
Shekaru biyu bayan karewar wa'adin shugaban kasar Amurka na 44 a tarihi, Barack Obama, wata shahararriyar mai daukansa hotuna, Callie Shell, ta saki wasu zafafan hotunansa da babu lallai idanu sun taba kai wa gare su.
Hukumar tsaro ta kasar Algeriya ta bayyana cewa akalla jarirai takwas ne suka mutu sakamakon wata gobara da ta tashi a wani asibitin kasar a ranar Talata, 24 ga watan Satumba.
Limamin 'yan luwadi Nur Warsame ya bayyana kudurinsa na bude sabon Masallaci a kasar Australia da zai yi maraba ga dukkanin 'yan luwadi da 'yan madigo domin su dinga zuwa suna ibadarsu sannan kuma ya zama wajen kariya a garesu...
Dangane da sanarwar da fadar shugaban kasa ta fitar a shafinta na zauren sada zumunta, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa birnin New York na kasar Amurka domin halartar taron majalisar dinkin duniya karo na 74 a tarihi.
Kotun daukaka kara ta soke karan haramta wa mata yawo ba riga, wanda hakan yana nufin mata a halin yanzu suna iya bayyana sassan jikinsu a jihohin Colorado, Wyoming, New Mexico, Oklahoma, Kansas da Utah ba tare da fuskantan hukunc
Shakka babu, masu hangen nesa da dama sun fadakar tare da jan hankali a kan auren mace fiye da daya ga wadanda samun su bai da wani tasiri wajen kula da harkokin iyali da kuma dawainiyar rayuwarsu ta yau da kullum.
Wani abun mamaki da ya faru a birnin Cairo na kasar Egypt, yayin da aka kai wani matashin saurayi asibiti bayan ya fara korafi cewa cikin shi na yi masa ciwo. Abubuwan da likitocin suka samo a cikin shi sun bawa kowa mamaki...
Labaran Duniya
Samu kari