Labaran Duniya

Daga karshe: An bayyana inda za a binne Mugabe
Breaking
Daga karshe: An bayyana inda za a binne Mugabe
Labaran duniya
daga  Aminu Ibrahim

Kafin Shugaban kasar ya yi wannan jawabi, gwamnatin Zimbabwe da iyalan Mista Mugabe ba su cimma matsaya kan wurin da za a binne tsohon shugaban kasar ba. Da farko an amince cewa za a yi masa jana'iza irin ta muhimman mutane ne a r