Labaran Duniya
Wani dan Najeriya mai suna Abraham ya bada labarin yadda wani dan achaba ya dawo mishi da wayarshi kirar Iphone 11 bayan da ya yadda ta lokacin yana kan babur. Mutumin ya wallafa yadda dan achaban mai suna Simon ya dinga binshi...
Wani sabon samfurin jirgi kasa mai tashi kamar jirgi ya zamo abin jinjina a fannin kimiyya da fasaha. Jirgin dai na tashi ne da taimakon maganadisu wanda ke daidaita shi a titin jirgin kasan...
Wani mawakin kasar Amurka mai suna Jon Bon Jovi, ya saba tallafawa rayuwar mutane da dukiyarshi tun shekaru masu yawa da suka shude. A 2006, an ruwaito yadda ya kirkiro gidauniyar tallafi ta Jon Bon Jovi Soul, wacce ke taimako...
Rahotanni sun nuna cewa, yarima Charles na shirye-shiryen hayewa karagar mulkin masarautar Birtaniya, a lokacin da sarauniya ta cika shekaru 95 a duniya...
Gwamnatin Nasarawa da Kamfanin Dangote su na daf da sa hannu a wata yarjejeniya. Wannan Jiha za ta ba Dangote fili domin aikin noman shinkafa da fulawa.
Yau Gwamnatin Buhari za ta godewa kokarinsu Aliko Dangote. Za a ba Gawurtattun ‘Yan kasuwan Najeriyar sandar girma ne saboda yadda su ke ba dubunnan mutane aikin yi.
Labarin wani fusataccen mutumi dan kasar Uganda wanda ya kama matarshi tana lalata da wani namiji a cikin shagon sayar da kayan sanyawa da ya bude mata, ya karade kafafen sada zumunta zamani...
A lokacin da mutum ke son cimma wata manufa, babu wani kalubale da zai iya kawo mishi cikas. Alexandra Adams, budurwa mai shekaru 25 dake shekara ta hudu a fannin karatun likitan zata kafa tarihin zama likita ta farko makauniya...
Wasu kwararru a ilimin halayyar dan Adam na jami’ar California da ke kasar Amurka, sun gano yadda kwakwalwar mace ta fi ta namiji aiki da kaifi. Masanan, wadanda suka gudanar da binciken a kan kwakwalwa dubu 46, sun bayyana...
Labaran Duniya
Samu kari