Labaran Duniya
Gwamnatin Najeriya a ranar Juma’a, 11 ga watan Oktoba, a Yola, ta mikawa gwamnatin Amurka motocin yaki guda shida wadanda aka kama a watan Agusta.
Wata doka da aka so sanyawa a kasar Uganda da za ta bada damar yanke hukuncin kisa kan 'yan luwadi a kasar yanzu haka gwamnatin kasar na kokarin dawo da ita cikin wannan makon. Kasashen Afrika irin su Uganda suna daya daga cikin..
Wani shugaba (Sarki) ya ga ta kansa a wajen mutanen shi, bayan yayi kunnen uwar shegu yaki cika musu alkawuran da ya dauka lokacin da yake so ya hau kujerar mulkin garin. Rahotanni sun bayyana cewa mutumin mai suna Jorge Luis...
Ministan kasar ya ankarar da 'yan kasuwa na duniya a kan irin moriyar da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta yi tanadi a yanzu a kasar domin samun riba mai girman gaske ta fuskar habakar tattalin arziki.
Wasu da ake zargin 'yan damfara ne sun aikawa da tsohuwar jaruma kuma sabuwar furodusa a Kannywood matar Sani Musa Danja, wato Mansurah Isah da sakon cewa an umarce su da su kashe ta amma suna so su sasanta da ita
Kabilar Hamar kabila ce dake kasar Habasha wacce aka fi sani da suna Ethiopia a turance. Wannan kabila dai ta na da wata al'ada mai abin mamaki, inda 'yammata ke rokon samarinsu su dauki bulala su zane su kafin a bari su yi aure..
Wani rahoto na ban mamaki da muka samu ya bayyana cewa, wata kotu a Amurka ta umarci wani kamfanin hada mugunguna na kasar, Johnson & Johnson (J&J), da ya biya wani matashi, Nicholas Murray, diyyar dala biliyan takwas.
Rundunar yan sandan Bangladesh a ranar Talata ta bayyana cewa an kana mutumin kasar, wanda ya yiwa matarsa aski ta karfin tsiya bayan ya tsinci gashi a cikin abincinsa na safe.
Bangarori da dama na ganin cewa, Yarima Muhammad Bn Salman mai jiran gado ne ke kawo wadannan sauye-sauye a kasar musamman a bangaren nishadantarwa kamar yadda jaridar BBC Hausa ta ruwaito.
Labaran Duniya
Samu kari