Labaran Duniya
Wannan kamar gargadi ne ake yiwa mutane na yadda za su zabi aboki, saboda a cikin jerin abubuwan da za su kashe mu a duniya dole mu saka aboki mai hassada a ciki. Wata mata 'yar kasar Congo ta mutu saboda hassadar wata kawarta...
A ranar 13 ga watan Oktobar nan ne wata mata mai suna Andrea Bradley ta sanya wani bidiyo a shafinta na sada zumunta na Facebok, inda aka nuno yadda ake yin zaman makokin mahaifinta. Bradley wacce take zaune a kasar Ireland...
An tura wata mata gidan yari na tsawon shekara ashirin a birnin Florida, bayan an kamata da laifin yiwa yaro dan shekara 11 fyade har ta kai ga ta dauki ciki da shi. Budurwar mai suna Marissa Mowry wacce keda shekaru 22...
Wani bincike da aka gabatar ya bayyana cewa fitaccen dan wasan kwallon kafar nan Cristiano Ronaldo yafi samun kudi a shafinsa na Instagram fiye da yadda kulob dinsa na Juventus ke biyan shi. Dan wasan mai shekaru 34 a duniya...
Rahotanni sun kawo cewa akalla mutane 62 ne suka rasa ransu sannan da dama suka jikkata sakamakon wani harin bam da aka kaddamar ana tsaka da sallar Juma'a, a Afghanistan.
Tauraruwar tallar kaya, wacce take Musulma 'yar kasar Amurka mai suna Bella Hadid ita ce aka bayyana a matsayin macen da tafi kowacce mace kyau a duniya. An yi amfani da wata manhaja ta lissafi na kimiyya ta mutanen kasar Girka...
An kama wani mutumi dan kasar Birtaniya da laifin fyade har sau 36, bayan wani bincike ya bayyana cewa yana da yara guda shida da daya daga cikin 'ya'yanshi mata. Mutumin wanda ba a bayyana sunanshi ba, ya yiwa 'ya'yansa mata...
A wata hira da aka yi da ita, Nikki Samonas ta bayyana cewa baza ta taba yin soyayya da talaka ba ballantana ma kuma har ta aure shi, ta ce babu ita babu talaka a rayuwarta. A hirar da tayi da gidan talabijin na UTV, fitacciyar...
Fitattun jarumai na duniya goma sha biyar ne suka karbi kyaututtuka a ranar Litinin dinnan da ta gabata 14 ga watan Oktobar nan, a wajen taron bikin da aka yi na karrama manyan jaruman duniya a birnin Riyadh na kasar Saudiyya...
Labaran Duniya
Samu kari