Labaran Duniya
An kama wani mutumi a yankin arewacin kasar Rasha, inda ake tuhumarsa da laifin cin naman mutane bayan an gano wasu matattun mutane da aka cinye wasu sassa na jikinsu, tare da sauran sassan jikin wasu karnuka da wasu sauran...
Shugaban 'yan gwagwarmayar kafa yankin Biafra, Nnamdi Kanu ya bayyana hukuncin da ya yanke dangane da shigowar shi Najeriya domin halartar jana'izar mahaifiyar shi. Idan ba a manta ba mahaifiyar Kanu ta mutu a cikin watan...
Bishiyoyi da dazuka suna da matukar muhimmanci ga mutane musamman a wannan zamanin da muke ciki da ake ta samun matsala na kwararowar hamada, amfani da sinadarai masu guba, hayakin ababen hawa da dai sauransu. Yanzu haka zafi...
Wani fim din batsa na wata yarinya da ta shekara da bata yayi sanadiyyar da ya sanya ta hadu da iyayenta, inda kuma aka kama wani mutumi dan shekara 30 mai suna Christopher Johnson a yankin Fort Lauderdale dake kudancin birnin...
Ba abin mamaki bane kasashen da zamu lissafo, duba da yadda suka sha fama da matsaloli irin su cututtuka, yake-yake, rikicin kabilanci da addini, matsalar canjin yanayi da dai sauransu. Wadannan matsaloli suna makasudin sanya...
An kori wani babban likitan mata a kasar Portugal bayan wata mata mai ciki ta haifi jariri babu ido, hanci da kuma wasu bangarori na kokon kansa. Iyayen wannan jariri dai mai suna Rodrigo ba san da cewa dan nasu yana da wannan...
Hukumar 'yan sanda ta Hadaddiyar Daular Larabawa sun gama shiri tsaf domin tarkato kan karuwai masu zaman kansu a kasar, bayan sun samu gawar wani Balarabe da ya mutu a lokacin da yake zina da wata karuwa a Otel...
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC ) mai mulki ta jinjina wa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan matakin da kasar ta kai a rukunin kididdigan da Bankin Duniya ya fitar na kasashen da suka fi saukin hulda ta fannin k
Babu shakka kisan matashiyar ya shafe tsawon lokuta yana tayar da hankalin al'umma tare da girgiza jama'a a Bangladesh, yayin da aka rinka tururuwa wajen gudanar da zanga-zanga ta neman a bi mata hakki.
Labaran Duniya
Samu kari