Labaran Duniya
An kori wata yarinya 'yar kasar Saudiyya daga makaranta saboda wata cuta da take fama da ita mai suna 'Treachers Collins Syndrome' wacce ta canja mata yanayin halittar kunne, ido da kuma wasu sassa na fuskar ta, hakan ya sanya...
Fitacciyar mawakiyar nan Nicki Minaj yanzu haka za ta iya bayyana Kenneth Petty a matsayin mijinta bayan shafe kimanin shekara daya suna soyayya. Nicki Minaj ta bayyana labarin auren na su ne a shafinta na Instagram inda ta...
Wannan kamar gargadi ne ake yiwa mutane na yadda za su zabi aboki, saboda a cikin jerin abubuwan da za su kashe mu a duniya dole mu saka aboki mai hassada a ciki. Wata mata 'yar kasar Congo ta mutu saboda hassadar wata kawarta...
A ranar 13 ga watan Oktobar nan ne wata mata mai suna Andrea Bradley ta sanya wani bidiyo a shafinta na sada zumunta na Facebok, inda aka nuno yadda ake yin zaman makokin mahaifinta. Bradley wacce take zaune a kasar Ireland...
An tura wata mata gidan yari na tsawon shekara ashirin a birnin Florida, bayan an kamata da laifin yiwa yaro dan shekara 11 fyade har ta kai ga ta dauki ciki da shi. Budurwar mai suna Marissa Mowry wacce keda shekaru 22...
Wani bincike da aka gabatar ya bayyana cewa fitaccen dan wasan kwallon kafar nan Cristiano Ronaldo yafi samun kudi a shafinsa na Instagram fiye da yadda kulob dinsa na Juventus ke biyan shi. Dan wasan mai shekaru 34 a duniya...
Rahotanni sun kawo cewa akalla mutane 62 ne suka rasa ransu sannan da dama suka jikkata sakamakon wani harin bam da aka kaddamar ana tsaka da sallar Juma'a, a Afghanistan.
Tauraruwar tallar kaya, wacce take Musulma 'yar kasar Amurka mai suna Bella Hadid ita ce aka bayyana a matsayin macen da tafi kowacce mace kyau a duniya. An yi amfani da wata manhaja ta lissafi na kimiyya ta mutanen kasar Girka...
An kama wani mutumi dan kasar Birtaniya da laifin fyade har sau 36, bayan wani bincike ya bayyana cewa yana da yara guda shida da daya daga cikin 'ya'yanshi mata. Mutumin wanda ba a bayyana sunanshi ba, ya yiwa 'ya'yansa mata...
Labaran Duniya
Samu kari