Labaran Duniya
Diyar Bill Gate, Jennifer Gates za ta angwance nan ba da dadewa ba bayan an sa ranar aurenta da masoyinta dan asalin kasar Egypt mai suna Nayel Nassar, kamar yadda jaridar Gistmania ta ruwaito...
Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin tarayya ta sanar da shirinta na kwato wasu karin dala miliyan 321 na iyalan tsohon shugaban kasa a mulki soja, Sani Abacha daga kasashen waje.
Fitaccen dan wasan kungiyar kwallon kafa na Juventus kuma dan asalin kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya bar tarihi a dandalin sada zumunta na Instagram, bayan ya samu mabiya miliyan 200...
Wata akuya mai suna Lincoln da wani kare mai suna Sammy sun shiga jerin masu neman mukamin 'mayor of Fair Haven' a wani gari mai sun Vermont a US. Manajan garin mai suna Joe Gunter ne ya sanar da manema labarai a kan yadda suka...
Kabilar Himba wata kabila ce mai cike da abubuwan mamaki. Ana kiran jama’arta da suna Ovahimba ko Omhimba. Suna rayuwa ne a yankin Kunene da ke kasar Namibia. Ida nana mamakin wannan kabilar, fahimtar al’adarsu kanta abin mamaki c
Masu wuta sun rasa N1.7bn a Ranar Litinin saboda matsalar gas. Hakan na zuwa ne bayan Nasir El-Rufai ya bayyana an batar da biliyan 1.7 a kan wuta a mulkin Buhari.
Wasu ‘yan mata biyu masu madigo sun kusa haduwa da ajalinsu bayan da asirinsu ya tonu suna lalata. Kamar yadda rahoton Laila News ya bayyana, lamarin ya faru ne a daya daga cikin jihohin yankin Neja Delta. Baya ga taimakon wasu...
Mawaki Aliaune Damala Bouga wanda aka fi sani da Akon, ya bayyana dalilin da yasa ya dena saka kayan karau kwata-kwata, kamar yadda jaridar Newsbreak ta ruwaito. Dan kasar Senegal din wanda a halin yanzu ya dage wajen taimakon...
Wani sabon rahoto ya bayyana a yanar gizo wanda ya ce matan Najeriya sune kan gaba a nahiyar Afirka wajen hada abokan jima'i masu yawa. A hakan kuma matan Najeriya suka shiga cikin matan kasashe 15 na duniya da ke da wannan...
Labaran Duniya
Samu kari