Labaran Duniya
Wasu lokutan mutane na ganin cewa mutuwa ita kadai ce mafita idan suka shiga wani matsi na rayuwa. Kamar dai yadda Danny Gonzalez dake birnin Honduras yayi tunani. Danny na zaune a kasar Amurka na tsawon wani lokaci, kwatsam sai..
Cutar Lassa ta na cigaba da kashe Marasa lafiya. Yanzu Bayin Allah da-dama sun mutu a Ondo, Kano a dalilin cutar Lassa a Najeriya.
Mun kawo maku takaitaccen tarihin Farfesa Kabiru Bala sabon VC na ABU Zariya. Shehin Malamin ya halarci taron bita da karawa juna sani bila-adadin.
Sakamakon zubar dusar kankara da ta tsananta a jihar Logar da ke Afganistan, mutane biyar da ke wani sansanin masu neman mafaka sun rasa rayukansu. Didar Ahmad Lavang, kakakin fadar gwamnan Logar ya ce tsawon kwanaki ana ta...
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa Shugaban kasar Amurka, Donald Trump na kan yin wani yunkuri na kara fadada yawan kasashen da Amurka za ta hana ‘yan kasar shiga kasarsa.
A farkon shekarar nan ne wasu kalmomin ‘Yan Najeriya sun shiga cikin kamus din Duniya. ‘Yan Najeriya sun kirkiro wasu sababbin kalmomin Ingilishi a 2020.
Safara tare da bautar da jama’a ya zama ruwan dare a yanzu. Mutane da yawa na tunanin komawa kasashen waje na sa mutum yayi arziki ko da kuwa babu wani aiki takamaimai da yaje yi. Wasu miyagun mutane kuwa kan yi amfani da rashin..
Wani mutum mai shekaru 55 ya rasa ran shi bayan da wata kaza daure da wuka mai kaifi ta soke shi a ciki yayin fada a wata liyafar dare a Indiya. Anyi fadan ne a kauyen Pragadavaram dake Yammacin Godavari a jihar Andhra Pradesh...
Donald Trump shugaban kasar Amurka ya dau kwararrun lauyoyi da zasu kare shi a gaban majalisar dattijan kasar. Ken Starr da Robert Ray da suka yi shari'ar tsohon shugaba Bill Clinton da kuma Alan Dershowitz da ya kare dan...
Labaran Duniya
Samu kari