Labaran Duniya
Sheikh Ibrahim Saleh ne ya bayyana a na daya a ilimin hadisi a nahiyar Afirka, amma na biyu a fadin duniya baki daya. Malamin masani ne babba a ilimin hadisi a wannan zamani. Sheikh Ibrahim Saleh asalin dan Kanem-Bornu ne...
Kasar Amurka ta sanar da cewa za ta ba Najeriya tallafin dala miliyan 40 a matsayin taimako ga jama'ar kasar da ta'addancin 'yan Boko Haram ya shafa. Mike Pompeo, sakataren kasar ne ya sanar da hakan a ranar Talata a birnin...
Wani yaro dan gudun hijirah ya makale a wata motar daukar kaya ta Birtaniya a kokarin shi na guduwa daga yakin da ya hargitsa Dafur. Matukin motar ya ce bayan ya tsaya a wani otel da ke Tunnel Sous la Manche, kusa da iyakar...
Ka kwatanta cewa kana zaune kana zaune a gida yayin tunanin wani abu mai amfani ko kuma mutum na shawagi a gari yayin nemo biredi kawai sai ya bugu. Za ta iya yuwuwa tare kake da 'ya'yanka sai hayakin wiwi ko wata muguwar kwaya...
Kasar Amurka da Tsibirin Jersey sun dawo wa Najeriya naira biliyan 112.05, wanda ya yi daidai da dala miliyan 308, wadanda tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Sani Abacha ya sata.
Likitocin asibitin Ascension St. Joseph da ke Milwaukee a Amurka sun yi nasarar fitar da jariri daga cikin matacciyar mahaifiyar shi ta hanyar yi mata aikin gaggawa. Matar mai suna Annie Sandifer tana cikin wata mota ne a gaban...
Head ta bayyana cewa kora daga makaranta ba yana nufin ba zaka samu nasara bane a rayuwa. Alex tayi nasarar kafa kasuwancinta bayan da aka koreta daga makaranta. Jaridar The Sun UK ta ruwaito yadda aka kori Alex Head daga...
Wasu maza uku masu matsalar rashin lafiya sun shiga hannun jami’an tsaro bayan da aka kama su da laifin cin zarafin dabbobi fiye da sha biyu a cikin shekaru biyar. Mazan uku da aka gano sunansu da Mathew Brubaker mai shekaru...
Georgina Rodriguez ta bayyana yadda shahararren dan kwallon kafa Ronaldo ya sace zuciyarta baki daya. Wannan ya bayyana ne bayan da ake rade-radin cewa masoyan sun yi aure. A lokacin da yake wasa da kungiyar kwallon kafa ta Real..
Labaran Duniya
Samu kari