Labaran Duniya
Wani kare dan wata biyu a duniya kacal, ya samu matsalar rashin iya tafiya. An kai shi Mia Foundation domin a cigaba da kula da shi, wurin da yake a birnin New York, bayan an gano halin da yake ciki. Matsalar rashin tafiyar...
Wannan wani labari ne mai shiga zuciya sosai, labarin da ya faru a kasar Ukraine, kwanaki kadan da suka gabata. Amma duk da haka muna ganin yana da matukar amfani mu sanar da mutane...
Wani matashi mai suna AD Patrickson ya bayyana wani labari na shi mai kayatarwa akan yadda ya zama mamallakin kamfanin man fetur, bayan shafe shekaru masu yawa yana aikin gadi a wani kamfani...
Jami’an ‘yan sanda na babban ofis na Jinja dake kasar Uganda suna binciken wani lamari da ya faru, na yadda aka sace wata talabijin da take a cikin ofishin nasu, wacce aka ba su ita kyauta makonni kadan da suka gabata...
Manyan Kungiyoyin Duniya sun fara kiran Gwamnat ta fito da Sanusi II. Sun ce tsare Sanusi II a kungurmin Kauye toye masa hakki ne.
Cutar Covid-19 ya jefa duniya cikin hali na rudani. Inda mutane sama da 102,000 suka kamu da cutar sannan yawan mutane da ke mutuwa suna karuwa, hakan ya sanya mutane a fadin duniya suna kokarin kare kawunansu da iyalansu.
Ministan lafiya, Osagie Ehanire, ya sanar da samun wani mutum na biyu da ke dauke da cutar coronavirus a Najeriya. An ruwaito cewa mutumin ya yi hulda da dan kasar Italiya da ya shigo da cutar coronavirus Najeriya.
Kwamishinan Lafiya a jahar Legas Farfesa Akin Abayomi ya tabbatar da killace wasu mutum uku da ake zargi sun kamu da cura Coronavirus. Kwamishinan na jahar Lagas ya bayyana cewa an yiwa marasa lafiyan gwaji sannan an killace su.
Wata budurwa mai suna Koko ta bayyana yadda ta tara wasu makudan da niyyar ta bawa saurayinta ya sayi motar da zai dinga hawa yana kece raini shi ma. Koko ta bayyana cewa ta tara har dala dubu biyar ($5000), kimanin naira...
Labaran Duniya
Samu kari