Labaran Duniya
A nahiyar Afrika rashin ilimi ya yiwa mutane katutu da yawa. Mutane da yawa basu ma san menene ya kawo su duniyar ba. Abinda kawai suka sani shine su ci abinci, su kwanta sannan su sadu da iyalansu, a ganinsu wannan shine kawai...
Musulunci shine addinin da yafi kowanne yaduwa da rinjaye a duniya, akwai dalilai da dama da suka sanya, amma muhimmin ciki shine yadda wadanda ba Musulmai ba suke komawa Musulunci...
Ana sa ran cewa za a dawowa Najeriya da wasu kudinta fam dala miliyan 300. Sai dai har yanzu ba a kawowa Najeriya kudin satar Abacha ba.
Ita dai wannan mata ta zo kauyen su mutumin ne a yawon da take yi na bude indo yayin da ta taso daga kasarta ta Canada, sai dai tana zuwa kauyen nan sai Allah ya sanya mata soyayyar wannan mutumi
Shugaban hukumar hana yaduwar cutuka a Najeriya (NCDC), Chikwe Ihekweazu ya shiga sahun killace kansa na tsawon kwanaki 14 wanda shine tsarin daukar mataki.
Ma’aikatar da ke kula da aikin Hajji da Umrah a kasar Saudiyya ta sanar da cewar za ta maida wa wadanda suka yi niyar zuwa yin Umra kudadensu.
Kasar Argentina ta shiga cikin tarihi inda ta bayyana kasa ta farko a Latin America ta da fara halasta zubar da ciki. A kasar Argentina, an halasta zubar da ciki idan fyade aka yi wa mace ko kuma cikin zai zama barazana ga lafiyar
Shugaban kasar Guinea-Bissau ya sauka daga mulki bayan kwana guda. C. Cassamá ya sauka daga mulki ne a sakamakon barazanar kashe shi.
Masu hikimar zance sun ce rabon kwado baya taba zama a sama, sai ya sauko kasa. Kuma ba kasafai ake samun labarin cewa mai gadi ya rike mukamin minista a gwamnati ba.
Labaran Duniya
Samu kari