Labaran Duniya
Kamar yadda ake ciki a yanzu cutar Coronavirus na ci gaba da yaduwa a fadin duniya, inda a yanzu haka aka samu mutum na uku da ke dauke da cutar a jahar Lagas.
Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta aminta da irin tarin matakan da ta dauka don hana yaduwar annobar cutar coronavirus a fadin kasar.
Rahotanni sun kawo cewa ana shirin rufe wuraren wanka na jama’a wanda aka fi sani da Hammams da masallatai domin rage yaduwar cutar Coronavirus a kasar Moroko.
Dan gidan Bolsonaro, Eduardo shine ya sanar da Fox News yace yanzu haka suna cigaba da gabatar da gwaji a jikin shi domin nemo hanyar da za a bullowa lamarin...
Wani babba a kasar China ya bayyana cewa sojojin kasar Amurka ne suka kai musu cutar nan mai kisa ta Corona kasar ta China, duk kuwa da bai bayar da wata...
Mun tsakuro maku wasu daga cikin zababbun maganganun tsohon Sarkin Birnin Kano da aka tsige watau Malam Muhammadu Sanusi II da su ka zama abin tunawa har gobe.
A ranar Talatar 11 ga watan Fabrairu, K24 TV ta ruwaito yadda wasu masu cin abinci a wani otel dake Kamere suka ranta ana kare, bayan wani dan kasar China da...
Diana Danso, wata mata 'yar kasar Ghana da take sana'a akan titi na tsawon shekaru 8, anyi mata kyautar ba zata ta naira dubu sittin da biyar (N65,000), inda...
Wani bidiyo da yake ta faman yawo a shafukan sadarwa wanda ya nuna wasu iyayen wani dalibi masu kudi da suka dauki jirgi mai saukar ungulu suka nufi makarantar.
Labaran Duniya
Samu kari