Labaran Duniya
A yayin da duniya ta rike ta kuma dimauce akan cuta mai kisa da ta addabi kowacce kasa ta duniya wato Coronavirus, zai zama kamar ba yanzu ne ya kamata a...
Daya daga cikin ma'aikata a ofishin mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya kamu da cutar nan mai kisa ta Corona, mai magana da yawun mataimakin ne ya...
Wani mutumi dan jihar Kano da ya kware wajen safarar mutane musamman mata daga Najeriya zuwa kasar Libya domin suyi karuwanci, ya shiga hannun jami'an hukumar..
Fitaccen dan dambe na duniya Mike Tyson ya bayyana cewa a shirye yake mutuwa ta zo ta dauke shi, saboda rayuwa a wannan lokacin tayi wahala sosai, ya bayyana...
Wata tsohuwa mai shekara 103 a kasar Iran ta warke bayan ta kamu da sabuwar cutar coronavirus, duk da hujjar da ya nuna cewa tsofaffi sun fi kasancewa a hatsari
Ofishin hukunta jama’a a kasar Saudiya ya bayar da umurnin kama wasu mutane biyu da suka bayyana a wani bidiyo inda suke dirkan maganin kashe kwayoyin cuta.
Rahotanni sun kawo cewa jami’an gwamnatin jahar Yobe sama da guda ashirin ne suka tafi tarayyar Turai a makon da ya gabata yayinda ake tsaka da barkewa corona.
Majalisar wakilai ta ce bata tunanin dakatar da zamanta a tsaka da barkewa annobar coronavirus. Benjamin Kalu, mai magana da yawun majalisar wakilan ya sanar.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an sake rasa rayuka 475 sakamakon annobar cutar Coronavirus cikin sa’o’i 24 da suka gabata a kasar Italiya da ke Turai.
Labaran Duniya
Samu kari