Labaran Duniya
Gwamnatin kasar Amurka ta bayyana shirinta na janye duka mutanen ta baki daya daga Najeriya duk kuwa da rufe tashi da saukar jiragen sama da gwamnatin kasar...
Sama da mutane 300 ne suka mutu a kasar Iran yayin da sama da mutane 1000 ke kwance rai a hannun Allah bayan sun sha wani magani da a tunaninsu zai kare su...
A yayin da duniya baki daya ta rude, masana kimiyya suka bazama neman maganin wannan cuta ta kafewar numfashi, an sami wani matashin mai magani a Kano da ya...
Hukumar 'yan sandan kasar Afrika ta Kudu ta zargi wasu mutane biyu da laifin kisan kai, bayan an tabbatar da cewa suna da cutar Coronavirus kuma suka ki yadda..
Iran ta sanar da samun sabbin mutane 144 da suka mutu daga cutar coronavirus, inda jimlar wadanda suka mutu ya kama 2,378 a wannan annoba da ya karade duniya.
Labarai sun zo mana cewa ana daf da rufe Gwamnati kaco-kam bayan barkewar cutar COVID-19. A halin yanzu Kujerar PM na Kosova ta na tangal-tangal bayan annobar.
Kasar Afirka ta Kudu ta rasa mutane biyu a karo na farko sakamakon cutar coronoavirus da ta addabi mutane a fadin duniya. Zuwa yanzu yawan mutane 1,000 sun kamu
Rahotanni sun kawo cewa a yanzu kasar Amurka ta yi wa China zarra wajen yawan mutanen da suka kamu da cutar cornavirus. Amurka na da mutum 85,500 da suka kamu.
Allah ya yiwa wata tsohuwa ‘yar asalin jahar Kano da ke zama a kasar Amurka mai suna, Hajia Laila Abubakar Ali rasuwa bayan ta kamu da annobar coronavirus.
Labaran Duniya
Samu kari