Labaran Duniya
Majalisar dinkin duniya ta jinjinawa Najeriya a kan yadda take kokarin shawo kan annobar coronavirus. A nahiyar Afrika, kasar Najeriya ce kasar da ta fi...
Iyalan mutum daya a kasar Spain wadanda suka hada da matar shi da yara 11 duk sun kamu da muguwar cutar coronavirus. Kamar yadda shafin Linda Ikeji ya ruwaito..
Kanun labarai na kwanakin nan na bayyana faduwar da 'yan kasuwa suke yi ne sakamakon muguwar annobar coronavirus. Akwai kuwa jama'ar da ke ta kokarin taimakon..
Geoffrey Onyeama, ministan harkokin waje, ya ce babu wani boyayyen manufa da ya sa wasu kasashe kwashe yan kasarsu daga Najeriya. Akalla turawa 637 aka kwashe.
Wata mata wacce ake zargin tana dauke da cutar coronavirus ta gudu daga asibiti. Bayan da 'yan sanda suka bibiyeta, ta ki basu hadin kai inda ta watsa musu...
Wasu ma'aurata sun saka wa tagwayen da suka haifa suna 'Corona' da 'Covid' duk da tashin hankalin da annobar ta haifar a duniya. Kalmomi biyu na 'Corona' da...
Wani mutum mai dauke da muguwar cutar coronavirus ya tofa wa wani yawu a fuska yayin da suke hawa jirgi tare a kasar Thailand. Wani bidiyo wanda na'urar...
Gwamnatin Ingila ta fara gina ma'adanar gawawwaki wacce ta kai girman filayen kwallo biyu a kusa da asibitin London. Gwamnatin ta yi hakan ne sakamakon yarda...
Wasu Kasashen Afrika biyu sun warware bashin kudi da shanu da awaki. Chad ta na fama da karancin kudi, a Angola kuma babu Tumaki, don haka aka biya bashi a haka
Labaran Duniya
Samu kari