Labaran Duniya
A wani salon nuna goyon baya tsakanin 'yan adawa biyu da ke fatan zama mafiya rinjaye a duniya, kasar Rasha ta kaiwa kasar Amurka tallafin kayayyakin asibiti...
Rahoto daga hukumar da ke kula da hana yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC), ya nuna cewa an sake samun karin sabbin mutane 23 da suka kamu da cutar coronavirus
Hukumomi a kasar Saudi Arabia sun damke wani mutum da ke tofa miyau a kan kwandon siyayya da kofofi bayan an gano yana dauke da cutar coronavirus. Lamarin ya...
Vladimir Zelenko, likita ne a kasar Amurka wanda ya bada labarin hanyoyin da ya bi wajen warkar da masu cutar coronavirus daruruwa da maganin zazzabin cizon...
A maimakon akwatin gawa, wani mutum da ya mutu a gabashin Cape da ke kasar Afrika ta Kudu an birne shi a motar shi. A takaice dai, a shekaru biyu da suka...
Ibrahim Shekarau da Sanatocin Kano sun bada gudumuwar N22m. ‘Yan Majalisar sun bada Miliyoyin domin yaki da COVID-19 inji Darektan yada labarai na gwamnan Kano
Najeriya ta rasa wani babban likitanta a kasar waje, Alfa Saadu, wanda ya kasance a Ingila yana kula da mutanen da suka kamu da cutar COCID-19 wto coronavirus.
Kasashen Afrika shida na cikin wasu yan tsirarun kasashen duniya da basu samu bullar cutar Coronavirus ba. Kusan kowace kasa ta samu bullar annobar da ta yadu.
Wata dokar kafin zuwan turawan mulkin mallaka wacce ta haramta luwadi an sake jaddada ta a wata babbar kotun Singapore a ranar Litinin 30 ga watan Maris...
Labaran Duniya
Samu kari