Labaran Duniya
Wasu ‘Yan Sanda sun kama Edwin Congo a cikin farkon makon nan. An yi ram da shi ne bayan ya ajiye kwallon kafa ya shiga harkar shigo da miyagun kwayoyi a Sifen.
Gwamnatin Indonesiya ta tanadi na’urar ATM mai zubo da shinkafa a kokarinta na tabbatar da talaka ya samu abinci yayinda kasar ke gwagwarmaya da annobar korona.
A watan Afirilu yayin farkon cutar a kasar, gwamnatin kasar Labanon ta bukaci kamfanin jiragen sama na gabas ta tsakiya da ya kwaso mata yan kasar ta da ke waje
Wata mata 'yar Najeriya ta haihu a jirgin sama yayin da ake kwaso su daga UAE. Shugabar hukumar yan Najeriya a waje, Erewa ta tabbatar da faruwar al'amarin.
Zuwa 6 ga watan Mayu, a kalla mutum miliyan 3.6 suka kamu da cutar coronavirus a fadin duniya. An samu warakar mutum 1.2 amma an rasa rayuka 252,000 a duniya.
Cutar Korona ta fara bulla ne a garin Wuhan da ke kasar China, amma ta ci gaba da yaduwa suka kasashen duniya. A halin yanzu cutar ta taba kasashe da yankuna 21
Rikicin addini ya barke tsakanin mabiya addinin Musulunci da na Kiristance a sansanin 'yan gudun hijarar Najeriya da ke Kamaru. Lamarin ya faru ne a sansanin Mi
Wasu Kasashe za su yi fama da fatarar abinci a Nahiyar Afrika saboda Coronavirus. Jerin wadannan Kasashe da za su yi fama da fatarar abinci sun hada da Sudan.
Fitaccen jarumin fina-finan Indiya, Irrfan Khan, wanda ya taka rawar gani har a fina-finan Hollywood ya rasu yana da shekara 53 bayan ya yi fama da ciwon hanji.
Labaran Duniya
Samu kari