Labaran Duniya
A Nambiya, wata Budurwa ta kafa tarihin rike Minista da ‘Yar Majalisa ta na shekara 20. An Emma Theofilus ‘ya shekara 20 a kan kujerar Ministan yada labarai.
Yayin da gwamnatocin kasashen duniya ke cigaba da yaki da yaduwar annobar Coronavirus a kasashen su, akwai wasu kasashe guda 15 da har yanzu cutar ba ta ratsa s
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana a ranar Laraba, 22 ga watan Afrilu, cewa annobar coronavirus na ta bazuwa a wasu yankunan Afrika da tsakiya da Turai.
Da misalin karfe 8:22 na ranar Litinin, ana siyar da danyen man Amurkan kan $-37.45 a kowace gangar mai kamar yadda yake a jerin farashin da Bloomberg ta saki.
Kasar China da kasashen G-20 sun amince su dakatar da karbar basukan da suke bin kasashe matalauta a duniya, wanda bankin duniya ya kira da kasashe masu tasowa.
Firai Ministan kasar Sudan, Abdalla Hamdok, ya tsige gwamnan Khartoum, babban birnin kasar, bayan ya nuna tirjiya a kan dokar gwamnati na hana yin sallar jam'i.
Ma’aikatar lafiya ta kasar Saudiyya ta bayyana cewa, annobar cutar coronavirus ta sake kashe mutane hudu sun mutu a kasar a cikin sa’o’i 24 da suka gabata.
Ministar kudi, Zainab ta bayyana ainahin dalilin da ya sa Asusun Lamuni na Duniya ba ta sa Najeriya cikin kasashe matalauta da za ya yi wa sassaucin bashi ba.
Shugaba Muhammadu ya rubutawa Shugaban Birtaniya takarda ya taya Firayim Ministan na Ingila warkewa daga COVID-19. Buhari ya aikawa Boris Johnson wasika ne.
Labaran Duniya
Samu kari