Labaran Duniya
Jami’an Kwastam sun karbe dukiyar sama da Naira Biliyan 3 a Arewacin Najeriya. ‘Yan Kwastam sun yi wawan kamu a Katsina ne daga farkon shekarar nan zuwa yanzu.
A bara wani Ɗan Najeriya Adewale Adeyemo ya samu shiga, ya zama Shugaban gidauniyar Barack Obama. Matashin Ɗan Najeriyar ya taba aiki da Barack Obama a 2015.
Bayan samun karin masu cutar korona a lokacin da aka janye dokar kulle, kasar Saudiyya ta bayyana shirinta na dawo da dokar hana zirga-zirga a garin Jeddah.
Majalisa ta taba lissafin kasafin kudin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi. Sanata Solomon Olamilekan ya kawo wannan magana a zaman da aka yi a jiyan nan.
Mun ji cewa ai ya yi tsadar da bait aba yi ba a Duniya a cikin kusan kwanaki 100. Fetur ya kara daraja ne bayan kasashen OPEC sun rage kason da ake hakowa.
Ubangiji ya albarkaci nahiyar Afrika da mutane hazaikai da kuma kabilu masu tarin yawa. Legit.ng ta tattara muku kabilu daban-daban da suka fi jama’a masu yawa.
Akwai abubuwa masu tarin bada mamaki game da kabilar Hausa. Kabilar na da mutane da suka kai miliyan 78 a fadin nahiyar Afrika, kuma ita ce yaren da aka fi yi.
An kori 'yan sandan ne ranar Talata bayan an fara zanga - zanga a birnin Minneapolis domin nuna bacin rai a kan kiyayyar da fararen 'yan sandan su ka nuna a kan
Wani jirgin saman Pakistan International Airlines wanda ya taso daga Lahore ya rikito a filin jiragen saman Karachi, a cewar hukumar kula da jiragen saman kasar
Labaran Duniya
Samu kari