Labaran Duniya
Idan aka yi wasa , tattalin arzikin Najeriya zai sake sukurkucewa a karo na biyu. Ministan tattali ya ce wani matsin tattalin arzikin kasa ya na jiran kasar.
Zanga-zangar batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammadu da Musulmi suka gudanar ya yi sanadiyar mutuwar wasu mutum uku tare da jikkata da dama a kasar Indiya.
Mun ji cewa kamfanonin wuta sun bada megawatt kusan 5, 400 a farkon watan Agusta. Kamfanonin lantarki sun raba wutan da ba a taba ganin irinsa ba a makon jiya.
Za ku ji yadda aka hallaka mutane fiye da 5, 000 a cikin watanni 6. Mun lura cewa Jihohin Arewa su ne gaba a jerin wuraren da ba a zaman lafiya a kasar nan.
Jama’a za su rasa aikin yi yayin da Shoprite zai rufe shaguna. Dazu mu ka ji kamfanin Shoprite za su yi gwanjon kaya, su na shirin barin Najeriya kwanan nan.
Legit.ng ta wallafa rahoton cewa Buhari zai tuntubi sauran shugabannin kasashen nahiyar Afrika a kan yadda za a samu zaman lafiya mai dorewa a kasar Mali mai fa
Cikin sa’a 24 rak, Jeff Bezos ya samu Tiriliyan 5. Bezos ya karu da $13bn. Ma’ana a ranar Litinin Bezos ya samu nunki biyu na abin da Aliko Dangote ya mallaka.
Har yanzu ba a san dalilin faduwar jirgin ba, amma dai wani jirgin mai saukar ungulu mallakar rundunar sojin kasar Hollan ya isa wurin domin neman na'urar adana
BBC ta ce an kwantar da sarki Salman Bn Abdul'aziz na Saudiyya a wani asibiti da ke Riyadh. Rahotanni sun ce ana yi wa Sarkin wasu gwaje gwaje a mafitsararsa.
Labaran Duniya
Samu kari