Labaran Duniya
A shekarar da ta gabata, 2019, 'yan yawon bude ido mutum miliyan 16.7 sun ziyarci kasar Dubai kafin annobar korona ta tsayar da al'amura a 2020, shekarar da kas
APC ta nuna wata hujjar da ke fallasa cewa manyan PDP su na da alaka da Hushpuppi. An alakanta Jagororin PDP da gawurtaccen ‘dan damfarar nan watau Huspuppi.
Kanye West ya ce zai yi takarar Shugaban kasar Amurka a 2020. Tauraron da ke goyon-bayan Trump, ya juya-baya, zai nemi takara a Amurka kamar yadda ya bayyana.
Bayan hari da yan ta'adda suka kai kan jirginta, majalisar dinkin duniya ta yi Alla-wadai da hakan sannan ta bukaci gwamnatin tarayya da ta yi bincike a kai.
Za a a rika bayawa takardun filaye da gidajen haya haraji a Najeriya. Masu C of O, MoU, JVA, da takardun jingina za su rika biyan FIRS kudin harajin hatimi.
A shekarar nan,hukumar kwastam ta yi ram da masu fasa kauri dauke da layu da guru. Jami’an Hukumar kwastam sun tara N1.1b daga Junairu zuwa Yuni a dalilin haka.
Iran ta bada sammacin kama shugaba Trump da wasu gomman mutane da ta amince cewa suna da hannu a harin da ya kashe babban kwamandan sojinta Qassem a Baghdad.
Tattalin arzikin Najeriya zai shiga halin lahaula saboda annobar COVID-19 a 2020. Masana sun ce Najeriya ta na bukatar tsare-tsare tattali da za su taimaka.
Wani mutumin kasar Tanzaniya da ke aikin hakar ma’adinai ya zama miloniya a farat daya bayan ya siyar da wasu manyan duwatsu biyu wanda sune mafi girma a kasar.
Labaran Duniya
Samu kari