Labaran Duniya
Mun kawo maku abubuwan da ya kamata ka sani game da Jeff Bezos, An kiyasta kudin Mista Bezos ya kai fam $200bn, bayan da ya karu cikin watannin farko na bana.
Gwamnati ba ta yi karin kudin wuta ba, yadda ainihin lamarin ya ke shi ne kuwa kamfanoni sun ce za a daina kintatar abin da mutane za su biya duk wata da kai.
Akua Gaddafi, mace ta farko a cikin jami'an 'yan sandan kasar Ghana da ta zagaye kasashe hudu na yankin Afrika ta Yamma a cikin kwana daya ta bayyana cewa...
Matar aure ta kama mijinta kiri-kiri yana lalata da mahaifiyarshi, inda ake tunanin kotu za ta yanke musu hukuncin shekara 20 a gidan yari saboda wannan mummuna
Masu taimako daga kasar Indiya sun tono wani yaro dan shekara hudu da rai daga cikin burbushin gini da ya danne shi tsawon kwana daya yana karkashi. Mutane...
Sarkin wanda yake shine Sarki na 11 a tarihin masarautar Bafut, ya hau kujerar mulki bayan mahaifinsa Sarki Achirimbi ya mutu a shekarar 1968, bayan ya zama...
A wata hira da tayi da wani mai suna Anthony Ndiema a wani shiri mai suna Nisamehe Show, matar ta bayyana cewa mijinta ya zabga mata karya wacce ta kasa hakuri
Titin dogo da aka gina daga Legas zuwa Ibadan wanda zai fara aiki a watan Satumbar da zamu shiga, an sanya ranar fara aikin akan gaba domin kuwa akwai sababbin
Wata mata mai 'ya'ya hudu mai suna Emma Fedigan, ta gaji da zaman gidan mijinta, inda ta fita ta fara soyayya da wani mutumi da matarshi a lokaci daya. Hakan...
Labaran Duniya
Samu kari