Labaran Duniya
Mun ji ceSojojin kasar Mali sun dauki matakin mika mulki ga farar hula amma kafin nan Sojojin da su ka yi juyin mulki su na so su jagoranci kasar har zuwa 2023.
Shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong-Un na kwance babu lafiya, inda kasar ke shirin mika ragamar mulkin kasar ga kanwarsa Kim Yo-Jong, kamar yadda rahotanni
Su waye suka ce mata baza su iya yin aikin da maza suke yi ba? Wata mata mai suna Zamazini Philisiwe Zungu, ta fito ta bayyanawa duniya cewa mata zasu iya...
Wani jirgin daukar kaya na Majalisar Dinkin Duniya ya yi hatsari bayan ya dauko albashin ma'aikata a kasar Sudan ta Kudu, mutum takwas cikin tara sun mutu.
Mata da ya'yan wani mutumi da ya mutu sanadiyyar kamu da cutar coronavirus, suma an ruwaito cewa sun kashe kansu, bayan 'yan uwansu da abokanansu sun dauki...
Jami'an 'yan sanda sun bazama neman duk wani mutumi da yake da labarin inda wasu akuyoyi suke da suka lalata musu motar da suke fita aiki da ita da tsakar rana.
Riham Yaqoob, wata kyakkyawar budurwa ce 'yar kasar Iraqi da take rajin kare hakkin dan adam, kuma likita ce da ta jagoranci zanga-zangar nuna rashin goyon...
Wata tsohuwa da aka bayyana cewa ta mutu ta tashi bayan tayi kwana daya dakin ajiye gawa na wani asibiti dake kasar Rasha. Matar mai suna Zinaida Kononova mai..
A jiya Laraba ne 19 ga watan Agusta daliban jami'a a jihar Kwara suka fara gabatar da zanga-zanga, inda suka bukaci gwamnati ta bude makarantu jami'a a jihar...
Labaran Duniya
Samu kari