Labaran Duniya
Wani bidiyo da yake ta yawo, ya nuna lokacin da wzta katuwar giwa ta kaiwa wani mutumi da yake tafiya akan keke hari, ta kayar da shi sannan ta kwace keken...
Mutumin mai suna Phillip Tarver, mai shekaru 47, ya kaiwa Angela Tarver hari, ya kuma yiwa mahaifinsa mai shekaru 83 barazana a gidansu dake Woking, Surrey...
Wasu 'yan gudun hijira a birnin California sun samu tallafi daga wajen mutane da dama bayan an wallafa hotunan wasu yara kanana guda biyu da suke amfani da WiFi
Mun samu rahoto daga CNBC a makon nan cewa ‘Yan kasuwa su na so Gwamnatin Tarayya ta kara kudin man fetur, sannan ana so a dakatar da biyan tallafin man fetur.
Wata mata mai shekaru 26 da aka bayyana sunanta da Rutendo Nhemachena an ruwaito cewa ta mutu a yayin da ake yi mata wankan tsarki na shiga addinin Kirista a...
An kama jarumin fim din batsa, Ron Jeremy, da laifuka guda ashirin da suke da hadi da cin zarafin mata 12 da kuma yarinya karama, da aka gano tun a shekarar...
Aliko Dangote, daya daga cikin manyan masu kudin nahiyar Africa, ya nuna goyon bayansa ga tsohuwar ministar kudi, Ngozi Okonjo-Iweala, a matsayin wacce ta...
Mun ji cewa BUA zai kafa matatar danyen mai a Jihar Akwa Ibom. Wannan sabon kamfanin da BUA ya ke yunkurin ginawa zai taimakawa kasar da kuma Nahiyar Afrika.
Tashin hankali da ba'a sa masa rana, an kama wani magidanci bisa kashe matarsa da matasan ‘ya’yansa maza su biyu saboda yana jin ciwon kai su kuma suna ihu.
Labaran Duniya
Samu kari