Labaran Duniya
Shugaban kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenie, ya tabbatar da wallafa hoton fiyayye Annabi Muhammad (SAW), a wata mujalla ta kasar Faransa mai suna CHarlie Hebdo.
Bayan yayansa sun yi afuwa ga masu laifi, wata kotun Saudiyya ta soke hukuncin kisa da aka zartar kan wasu mutum biyar da suka kashe dan jarida Jamal Khashoggi.
An nada Shugaban kasar Ghana ya rike ECOWAS. Mista Nana Akufo-Addo ya na neman goyon bayan Najeriya da sauran kasashen da ke kungiyar su bada hgyon bayarsu.
Wani irin lamari mai cike da tashin hankali ya faru a ofishin 'yan sanda na Madeira dake Mthatha, cikin kasarAfrika ta Kudu, yayin da wani mutumi ya harbe...
Yariman Dubai mai jiran Gado, Sheikh Hamdan bin Mohammed bin Rasha Al-Maktoum, ya nunawa duniya cewa ba komai bane idan ka zama mai adalci ga dabbobi. Sheikh...
Yana da muhimmanci a wurinmu na shugabannin kasashen da ke zaman mambobi a ECOWAS mu kasance ma su biyayya ga kundin tsarin mulkin kasashenmu, musamman a kan wa
Mun bankado wani tsohon bidiyon Isa Pantami ya na kokawa da PDP lokacin da ta kara kudin man fetur, ya ce farashin ya yi wa Talaka nauyi. amma yau ya yi gum.
'Yar uwar Osama bin Ladin, Noor bin Ladin, ta bayyana cewa Donald Trump shine kawai shugaban kasar Amurka da zai hana wani harin na 9/11 faruwa a kasar Amurka..
Mun kawo maku shugabannin da ke Nahiyarmu ta nan Afrika da jerin shekarun kowane daga cikinsu. Irinsu shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari su na mafi tsufa.
Labaran Duniya
Samu kari