Labaran Duniya
Biloniyan dan kasuwa Charles Chuck Feeney a karshe dai ya talauce bayan ya bayar da duka dukiyar shi sadaka tun yana raye. Mutumin wanda ya samar da kamfanin...
Wani mutumi dan Malaysia mai suna Zackrydz Rodzi ya tsinci wayarsa cike da hotuna da bidiyoyin birai bayan da wani biri ya sace mishi wayar. Mutumin mai shekaru
Da farko hukuma ta kama shi a lokacin da ya nemi surukarsa ta aure shi domin hakan ya saba wa dokar kasar. Daga baya sun yi aure bayan an sauya dokar a 2007.
Wani karamin yaro dan shekara 11 ya mutu bayan ya shanye kwallaben giya biyar a yayin gasar shan barasa na wadanda shekarunsu bai haura 14 ba a kasar Malawi.
George Ameyaw, dalibin jami'ar ilimi ta Winneba (UEW), wanda ya dauki nauyin karatunsa ta hanyar sana'ar acaba, ya kammala karatu da sakamako mafi daraja...
Ya bayyana cewa ma su hannu da shuni ne kadai za su iya hawa mota mai amfani da fetur saboda yanzu haka FG tana aikin mayar da motoci su koma amfani da sindaran
A yayin da Najeriya ke shirin bikin cika shekaru 60 da samun 'yancin kai, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana Najeriya a matsayin kasar bakar fata da...
Wata mata 'yar Najeriya mai suna Irene Ehime ta bayyana labarin rayuwar da tayi mai ban wahala a lokacin da take kasar Libya. A wata hira da tayi da Legit TV...
Wata budurwa mai suna Georgia Brodick, mai shekaru 22 da ta kware wajen rawa, cikin ikon Allah ta cigaba da rayuwa bayan ta diro daga bene mai hawa takwas...
Labaran Duniya
Samu kari