Labaran Kwallo
Rahotanni sun nuna Yan Diomande ya zama ɗan Afirka mafi tsadar ciniki a tarihi bayan komawarsa Real Madrid, yayin da Victor Osimhen ya shiga jerin sau biyu.
A labarin nan, za a ji fitaccen mawakin Afrobeats a Najeriya David Adeleke da aka fi sani da Davido ya fadi alakar da ke tsakaninsa da fitaccen dan wasa Ronaldo.
Rahotanni sun ce Cristiano Ronaldo da Georgina Rodriguez za su yi aure a mako mai zuwa a garin Funchal da ke Portugal, inda ɗan wasan ya taso tun yana yaro.
Premier League ta bayyana sababbin dokoki da ka'idojin alkalanci da za su fara aiki daga kakar wasa ta 2026/27, ciki har da VAR, jinya da jan lokaci.
Al-Ittihad ta Saudiyya ta gabatar da tayin Euro miliyan 10.5 domin daukar Wilfred Ndidi, yayin da Beşiktaş ke jiran sabon kocinta ya yanke hukunci.
Kasashen Afirka 10 da suka halarci gasar Kofin Duniya ta FIFA ta 2026 sun nuna kwarewa ta musamman, inda ‘yan wasa daga sassaban nahiyar suka bar tarihi a gasar.
Lionel Messi ya yi magana bayan Argentina ta sha kashi a hannun Spain a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026, yana bayyana raɗadin rashin nasarar.
An kafa tarihi a gasar Kofin Duniya na shekarar 2026, ba kawai a filin wasa ba har ma ta fuskar kuɗi! Spain, ta sami kyautar dala miliyan 51 bayan ta doke Argentina.
Lionel Messi ya fashe da kuka bayan rashin nasarar Argentina a wasan karshe na Kofin Duniya na 2026 a hannun Spain. Spain ta ci su da ci 1-0 mai ban haushi.
Labaran Kwallo
Samu kari