Kwankwasiyya
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf zai tashi tawaga domin ta sanar da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso matsayarsa na koma wa APC.
Hadimin Abba Kabir Yusuf, Salisu Yahaya Hotoro ya sanar da fitar shi daga tafiyar Kwankwasiyya da Rabiu Musa Kwankwaso ya ke jagoranta a jihar Kano.
Mai magana da yawun gwamnan Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ce har yanzu Abba Kabir Yusuf bai yanke matsaya kan sauya sheka ba amma ana tattaunawa.
Shugaban APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas ya bayyana cewa ko da SanatanKwankwaso ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ba zai yiwu ya zama shi ne jagora ba.
Madugun Kwankwasiyya kuma tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, na tattaunawa da sauran 'yan adawa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fitar da sanarwa yana yaba wa dakarun Kwankwasiyya masu kare akidar Kwankwasiyya a kafafen sada zumunta Abba na shirin shiga APC.
Yan majalisar jihar Kano, Hon. MB Aliyu da Hon. Usman Kiru sun bayyana ra'ayoyinsu kan zaben 2027 da jita-jitar sauya shekar Abba Kabir zuwa APC.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana a taron majalisar zartarwa sanye da hular Kwankwasiyya da tutar NNPP, lamarin da ya tayar da rade-radin sauya sheka.
A yan makonnin da suka gabata, aka gara rade-radin cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin ballewa daga jikin Kwankwaso, ya koma jam'iyyar APC mai mulki.
Kwankwasiyya
Samu kari