Kwankwasiyya
A labarin nan, za a ji tsohon gwamnan Kano ya koro bayani game da yadda gwamna Abba ya rabu da su, da kuma tsarin da za a bi wajen fitar da dan takara a 2027.
Hon. Mustapha Dawaki, tsohon shugaban ma'aikatan shugaban APC na kasa ya sauya sheka zuwa NDC a Kano, Sanara Rabiu Kwankwaso ya tarbe shi a gidansa.
A labarin nan, za a ji cewa Kwankwaso ya tsayar da Kassim Batayya a matsayin mutumin da zai yi wa NDC takara a kujerar Sanatan Kano ta Kudu a zaben 2027.
Tsohon shugaban hukumar inshorar lafiya ta kasa (NHIS), Farfesa Usman Yusuf, ya shigar da korafi gaban 'yan sanda kan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi martani kan zargin yana yi wa Shugaba Bola Tinubu aiki don 2027.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi, ya gana da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Peter Obi ya gana da Kwankwaso ne a gidansa da ke Abuja.
Mai magana da yawun gwamnan jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya zargi madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da yi wa Tinubu aiki.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce takarar da zai yi a jam'iyyar NDC za ta bude wa Kano kofar samar da shugaban kasa nan gaba.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi raddi da zargin cewa sun shiga NDC domin saukaka wa Bola Tinubu sake darewa mulki a 2027.
Kwankwasiyya
Samu kari