Kwankwasiyya
Mustapha Rabiu Musa Kwankwaso, ɗan tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya zama ɗan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar NDC a zaɓen 2027 da ke tafe.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan dokar da ta bullo da ita.
Dan takarar gwamnam jihar Kano a karkashin inuwar jam'iyyar NDC, Aminu Abdulsalam Gwarzo, ya zabi yaron Kwankwaso a matsayin abokin takararsa a 2027.
Jam'iyyar NDC mai adawa a Najeriya ta yi magana kan batun cewa madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar ficewa daga cikinta.
Jagoran jam'iyyar NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson , ya nuna cewa ba su karvi ko sisin kwabo ba kafin mika tikitin takara ga Peter Obi da Rabiu Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa Henry Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar na kokari sosai duk da kalubalen da aka gani a zaben fitar da gwani.
Jagoran jam'iyyar NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson, ya yi magana kan makomar kungiyoyin Kwankwasiyya da Obidents. Ya ce suna da muhimmanci a jam'iyyar.
A labarin nan, za a ji NNPP ta yi zargin har yanzu Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso yana ci gaba da juya wani sashe na cikinta bayan ya bar ƴan Kwankwasiyya a cikinta.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Henry Seriake Dickson ya zauna da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da sauran jagororin Kwankwasiyya a kan rikicin Kano.
Kwankwasiyya
Samu kari