Kwankwasiyya
Ana tsoron Asma'u Wakili wanda jaruma ce a masana,antar fim ta Hausa watau Kannywood ta wanki gara bayan haduwa da Sanata Barau Jibrin da sunan barin NNPP.
Tsohon dan takarar gwamna a NNPP a jihar Gombe, Hon. Khamisu Ahmed Mailantarki ya sauya sheka zuwa PDP a yau Asabar 9 ga watan Nuwambar 2024 da muke ciki.
Abba Kabir Yusuf ya gabatar da kasafin kudin N549bn na shekarar 2025. Bangaren ilimi da kiwon lafiya sun fi samun kaso mai tsoka a kasafin kudin Kano.
A wannan labarin, za ku ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa bai taba samun baraka da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ba.
Babbar Kotun jihar Ondo ta yi fatali da korafin masu kalubalantar takarar Olugbenga Edema a zaben gwamnan Ondo kan zargin cewa ba dan NNPP ba ne.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa da farko bai san an kama yaran Kano a lokacin zanga-zanga ba sai daga baya, ya faɗi matakin da ya ɗauka.
Gwamnatin jihar Kano ta musanta alakar siyasa da kuma sauye-sauyen manyan sakatarori a ma'aikatu da aka yiwa wasu manyan daraktoci da cewa rigimar NNPP ta jawo.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ɗauki zafi kan masu kiran ya tsaya da kafarsa, ya ce wannan babban cin mutunci ne saboda ana nufin bai ma san abinda yake ba.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya musanta jita-jitar da ke yawo cewa alakarsa da Kwankwaso ta yi tsami har ya daina ɗaga kiran wayarsa, ya ce wannan karya ne.
Kwankwasiyya
Samu kari