Kwankwasiyya
Mai magana da yawun jam'iyyar APC a jihar Kano, Ahmed Aruwa ya bayyana cewa ba za su yarda da sharudan da Rabiu Kwankwaso zai kafa wajen sauya sheka ba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fara gana wa da APC bayan ya ce za su iya shiga jam'iyyar da sharadi.
Tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya ce za su iya karbar jagoran NNPP, Rabiu Kwankwaso amma bisa sharadi idan ya ce zai koma jam'iyyar APC a Najeriya.
Shugaban NNPP, Ajuji Ahmed, ya ce Sanata Rabiu Kwankwaso ba zai sauya sheka zuwa APC ba, sai dai idan akwai tabbacin NNPP za ta samu wani tagomashi a kasar.
Jagoran NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso ya karbi dan takarar gwamnan Kogi, Dr Sam Omale daga YPP zuwa NNPP. 'Yan Kwankwasiyya sun yi murna da sauya shekara.
Babban jigo a jam'iyyar APC, Sam Nkiri ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya shawo kan Rabiu Musa Kwankwaso domin karfafa nasararsa a 2027.
Tsagin jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa ba ya tare da Rabiu Musa Kwankwaso kan maganar shiga jam'iyyar APC. NNPP ta ce ta riga ta kori Kwankwaso da Kwankwasiyya.
Jagoran NNPP na kasa kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da wakilan al'umma daga karamar hukumar Bebeji a Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da sauya sunan ma'aikatar mata domin cire kalmar nakasassu da mayr gurbinta da masu bukata ta musamman.
Kwankwasiyya
Samu kari