Kwankwasiyya
A yayin da dandalin sada zumunta da kafafen yada labarai ke cigaba da kawo rahotanni da ra’ayoyin jama’a a kan canjib shekar wasu ‘ya’yan jam’iyyar APC zuwa PDP, jaridar naij.comm Hausa ta ci karo da wani labara da shafin wata jar
Kun san dai tsohon Gwamnan Kano Rabiu Musa Kwankwaso da wasu manyan ‘Yan Majalisar Kasar su ka tsere daga Jam’iyyar APC su ka dawo asalin Jam’iyyar su ta da watau PDP. An yi bikin jar hula bayan Sanata Kwankwaso ya dawo PDP jiya.
Sanatan Kano na tsakiya watau Rabiu Kwankwaso da wasu manyan Jam'iyyar APC mai mulki sun gana da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari cikin fadar Shugaban kasar na Aso Villa. Shugaban APC Oshimhole yana kokarin hana Kwankwaso barin APC.
Sai dai har zuwa yanzu ba’a tabbatar da inda siyasar shugaban majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki, da ta Kaakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara ta dosa ba, sakamakon nuna wariya da suka ce gwamnatin Buhari na musu.
Mun ji cewa Shugaban Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da mutanen sa za su bar APC ne a Ranar Juma’a. Ta tabbata dai tattaunawar ‘Yan nPDP da Jam’iyyar APC mai mulki yana cin lokaci don haka Kwankwaso ya balle.
Dazu kun ji cewa manyan Jam’iyyun adawan kasar nan sun gama shirye-shiryen yadda za su tika Shugaban kasa Muhammadu Buhari da kasa a zabe mai zuwa na 2019. Yanzu za ku ji Manyan matsaloli 3 da Kwankwaso zai samu a zaben 2019.
An nemi Sanata Kwankwaso an rasa a wajen taron APC jiya. Watakila ana shirin zaben 2019 ne inda aka hangi tsohon Gwamna kuma Sanata na Kano watau Rabiu Musa Kwankwaso tare da tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar.
Ganduje ya bayyana shirin a matsayin damfara saboda daliban da aka fitar sun samu dammar kwakular kudaden gwamnati ne kawai. Ganduje ya dauki alkawarin gyara tare da tsaftace tsarin fitar da dalibai karatu kasashen ketare da zarar
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa ya yafewa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso. Sannan kuma yi kira ga sanatan da su ajiye gaba su ciyar da Kano gaba.
Kwankwasiyya
Samu kari