Kwankwasiyya
Sanata mai wakiltar jihar Kano ta Tsakiya, Rabi'u Musa Kwankwaso, ya soki zaben kananan hukumomi na jihar Kano da aka gudanar makonni biyu da suka gabata, sakamakon karan tsaye da aka yiwa dokar hukumar zabe ta kasa wato INEC.
A ci gaba da ake da fafatawa, ta kalamai da makamai, tsakanin masoya da uwayen tafiyar Gandujiyya da Kwankwasiyya, Gwamna Ganduje ya sake baro ta, bayan da Kwankwaso ya kushe zabukan kananan hukumomi a matsayin dauki-dora
Wani jigo a kingiyar Kwankwasiya Wanda Kuma shine Dan majalisar wakilai na mazabar Kano ta tsakiya,Alhaji Abubakar Nuhu Dan Buram yace ,bin umurnin shugabanin da kuma gudun zubar da jini yasa jagoran su sanata Rabiu Musa Kwankwaso
A garin Dawakin kudu ma an raunata mutane biyar a yayin wata kaurewa da aka yi a ranar litinin 5 ga watan Feburairu tsakanin Kwankwasawa da yan Gandujiyya,tare da babbaka shaguna da dama a garin Kwanar-Talatar Jido.
Mun kawo silar rikicin Gwamna Ganduje da tsohon Gwamna Kwankwaso a Kano.Bayan watanni 5 daga mikawa Ganduje mulki aka samu matsala da Kwankwaso. Dr. Ganduje ba su ga maciji yanzu da tsohon Gwamna Kwankwaso yanzu.
Idan za’a tuna dai, a jiya ne tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya dage ziyarar da yayi niyyar kaiwa jihar Kano, bayan gwamnan jihar Abdullahi Ganduje ya sanya na shi taron a kwanar Dangora, duk a ranar daya.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Gamboliya ya yi alkawarin kyautar da Motarsa da Filinsa, matukar jagoran Kwankwasiyya ya fasa shiga jihar Kano a ranar 30 ga watan Janairu, kamar yadda ya shirya a baya, inda yace ya tabbatar Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Dakta Rabiu Musa Kwankwaso, ya gana da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, yau Litinin, 29 ga watan Junairu, 2018 a fadar shugaban kasa.
A wani hira da yan jarida ranan Asabar, tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano, Dr Rabi'u Sulaiman Bichi, yace cikin yan siyasa akwai kwamshanoni 2; Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso, Alhaji Abdullahi Abbas da kuma Alhaji Abdulmajid Da
Kwankwasiyya
Samu kari