Kwankwasiyya
Sanannanun matasa mabiya kuma yan gani kashenin Kwankwasiyya sun bayyana rashin amincewarsu da takarar tsohon mataimakin gwamnan jahar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar, wanda shi ake ganin Rabiu Kwankwaso ke kokarin tsayar da shi.
A yau, Talata, ne wasu na hannun damar tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, karkashinn jagorancin amininsa, Malam Salihu Sagir Takai, sun yi mubaya'a ga jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso. Malam Salihu Sagi
An tuno da wani tsohon sako da Buhari ya yabawa Kwankwaso a baya inda yake cewa Injiniya Rabiu Kwankwaso ya nuna tattali wajen rikon Jihar Kano don haka sai dai a yaba masa. Yanzu dai Kwankwaso ya shiryawa zaben 2019 gadan-gadan.
Wasu Shugabannin PDP a Kano sun nuna su na tare da Jam'iyya. Bashir Amin ya rahoto cewa wasu shugabannin PDP na Kananan Hukumomi kusan 4 sun ziyarci sabon shugaban da aka nada na rikon kwarya a gidan sa inda su ka jadadda mubaya'a
Akwai yiwuwar Jam’iyyar APC ta nemi ba tsohon Gwamna Ibrahim Shekarau kujerar Sanatan Kano ta tsakiya a zaben 2019. Kila kuma a nemi a ba Shekarau Minista. Yanzu haka Abdurrahman Dambazzau ne Minista daga Kano.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kwankwaso yayi wannan baki ne a yayin daya yanki takardar takarar shugaban kasa a babban ofishin jam’iyyar PDP, inda yace akwai dan Kwankwasiyya a kowanne gida dake Arewacin Najeriya, karanci kenan.
Mun ji cewa tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabiu Kwankwaso yace sau 2 rak kadai ya taba shan kasa a siyasa tun da na ya fara takara. Kwankwasoya sha kasa a 2003 lokacin da ya nemi ya zarce a kan kujerar Gwamna da kuma 2014.
Mun ji cewa tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso yayi alkawarin gyara Najeriya idan har ya samu mulkin Kasar nan a karkashin Jam’iyyar adawan PDP a zabe mai zuwa na 2019 inda yace APC ta kashe kasar nan.
A Ranar Laraba 29 ga Watan Agustan nan ne Sanatan Kano ta tsakiya zai shirya taron tabbatar da tsayawa takarar Shugaban kasa a zaben da za ayi shekara mai zuwa. Za ayi wannan gangamin ne a babban Birnin Tarayyar Najeriya.
Kwankwasiyya
Samu kari