Kwankwasiyya
Mun ji Kwankwaso yace Jam’iyyar APC ta karbe duk abubuwan da su ke da shi amma ba ayi masu sakayya da komai ba bayan zaben 2019. Tsohon Gwamnan da yake magana game da siyasar 2019 yace wannan ya sa su ka koma PDP.
Mai Girma Sanata Kwankwaso Ya Kai Ziyara Gidan Marigayi Sheikh Isyaka Rabiu Domin Yiwa iyalansa Gaisuwa, ya ziyarci Iyalan Marigayi ‘Dan Masanin Kano da kuma Bashir Tofa da ma fadar Mai martaba Sarki Muhammadu Sanusi II.
A jiya Jam’iyyar PRP ta canza ‘Dan takarar Gwamna a Jihar Kano inda Takai ya samu tikitin takarar Gwamna bayan ya doke Farfesa Hafiz Abubakar da kuma Sanata Isa Yahaya Zarewa da irin su Kabiru Muhammad Gwangwazo, da Aminu Nabegu.
Tun kafin Farfesa Hafizu ya shiga PRP, tsohon kwamishina kuma dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP, Mallam Salihu Sagir Takai, ya koma jam'iyyar ta PRP domin yin takarar gwamna bayan takarar da ya ke yi a PDP ta samu cikas. Yanzu
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, kimanin mambobi 5000 'yan kungiyar nan ta Kwankwasiyya suka sauya sheka daga jam'iyyar adawa ta PDP zuwa APC a jihar Kebbi dake Arewa maso Yammacin Najeriya.
Za ku ji cewa Salihu Takai da Abba Yusuf za su kara a zaben 2019 ba tare da an san wanene ‘Dan takara ba. A baya dai an yi zabe wanda Abba Yusuf yayi nasara, sai dai ‘Yan takarar Gwamna a Jihar Kano sun yi watsi da zaben.
Mun ji cewa 'Dan takaran Shugaban kasa a PDP Atiku Abubakar ya gana da Rabiu Musa Kwankwaso da mutanen sa. Atiku ya gana da Rabiu Kwankwaso yayi masa alkawarin goyon baya a zaben 2019 inda za a fafata da Shugaba Buhari.
Labarai da ke dakin watsa labarai na naij.com sun tabbatar da cewar mambobin PDP, tsagin Kwankwasiyya, a jihar Kano sun fusata tare da fara kona katinsu na jam'iyyar saboda canja sunan Abba K. Yusif, dan takarar Sanata Rabi'u Musa
Da yake magana a yau, Talata, a madadin ragowar 'yan takarar kujeru daban-daban a jihar Kano, Doguwa ya bayyana zaben da aka yi a gidan Kwankwaso da cewar haramtacce ne da bashi da matsuguni a tsarin dokar jam'iyya. Kazalika ya za
Kwankwasiyya
Samu kari