Kwankwasiyya
Wasu magoya bayan Abba Kabir Yusuf sun yi magana bayan Rabiu Kwankwaso ya tara jama'a a gidansa da kuma kasuwar Singer da ke Kano domin jaje da ya je.
Babban kusa a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima, ya soki sanatoci kan yadda suka amince da dokar zabe ta 2026. Buba Galadima ya bayyana wayon da suke son yi.
Mai magana da yawun kungiyar Kwankwasiyya, Mansur Kurugu, ya yi magana batun rashin lafiyar Rabiu Musa Kwankwaso. Ya ce ya yi tafiya zuwa kasar waje.
A labarin nan, za a ji cewa yaron Abdullahi Ganduje, tsohon gwamnan Kano, Abdul'Aziz ya ziyarci Kwankwasi a gidansa domin jaddada mubaya'a ga jagoran Kwankwasiyya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya nuna alhinininsa kan harin ta'addancin da aka kai a jihar Kwara.
Rikici na kara zafi tsakanin magoya bayan Gwamna Abba Kabur Yusuf da yan Kwankwaso,an fara nunawa juma yatsa kan wasu kwangilolin gwamnatin Kano.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya je gidan Sanata Henry Seriake Dickson a Abuja bayan rasuwa da jana'izar mataimakin gwamnan jihar Bayelsa, Dr Lawrence Ewhrudjakpo.
A labarin nan, za a ji cewa Kwankwasiyya ta yi kakkausar suka ga masu bayyana cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne a barar da damarsa ta komawa APC.
Shugaban jam'iyyar APC ta kasa, Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda, ya bayyana shirin jam'iyyar kan madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Kwankwasiyya
Samu kari