Kwankwasiyya
An shigar da jam'iyyar adawa ta NDC da Rabi'u Kwankwaso da Peter Obi ke cikinta kara kotu kan zargin cewa ta karya sharadin zama jam'iyyar siyasa a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC da Nasiru Yusuf Gawuna ya bari ta fara nemansa domin ya tsaya mata takarar gwamnan jihar Kano bayan ya rasa a NDC.
A labarin nan za a ji tsohon gwamnan KanoSanata Rabiu Musa Kwankwaso a bayyana sunayen wadanda suka samu nasara a matakin farko na tallafin karatunsa.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan jita-jitar cewa zai jagoranci zanga-zanga kan rashin tsaro.
Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya ce gwamnatinsa ta cika kusan kashi 90 cikin 100 na alkawuran da ta yi wa jama’a cikin shekaru uku da ya yi a mulki.
Peter Obi ya bayyana Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin abokin takararsa bayan lashe tikitin shugaban kasa na NDC, tare da gabatar da manyan tsare-tsaren ceto Najeriya.
A labarin nan za a ji cewa 'dan takarar gwamnan Kano a NDC, Aminu AbdulSalam Gwarzo ya zargi gwamnatin Abba Kabir Yusuf da wasarere da rayukan jama'a.
A labarin nan, za a ji cewa Sanatan Kano ta Tsakiya, Rufa'i Hanga ya yi bayanin zaman da aka yi aka cimma matsayar mika takarar kujerarsa ga Gawuna.
A labarin nan, za a ji wani sashe na rayuwar dan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar NDC, Kwamred Aminu AbdulSalam Gwarzo da Kwankwaso ya samar a zaben 2027.
Kwankwasiyya
Samu kari