Kwankwasiyya
‘Dan takarar gwamna a NNPP yana ganin babu wanda zai samu galaba a tashin farko. Suleiman Hunkuyi yana ganin dole sai APC, PDP, NNPP, LP sun je zagaye na biyu
Kwamitin ayyuka na kasa, NWC, ta jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ta soke shugabanninta na jihar Osun saboda rikicin shugabanci. Rushe shugabannin na
An ji cewa Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara zuwa Adamawa, a nan ma ya bude sakatariyar jam’iyyar NNPP, a nan ya ja kunnen masu neman shugabancin Najeriya.
A Siyasar Kano, mun ji labari dazu nan cewa Jamiyyar NNPP reshen Jihar Kano ta Tabbar da Sanata Rufai Hanga a matsayin wanda zai tsaya mata takara a zaben 2023.
Kotu ta daga shari’ar da ake yi da AA da nufin hana Rabiu Kwankwaso tsayawa takara a 2023. An ji an je kotu domin hana Kwankwaso da abokin takararsa neman mulki
Sha’aban Ibrahim Sharada zai nemi Gwamna a Kano a 2023 a ADP, Sharada zai gwabza da Nasiru Gawuna, Abba Kabir Yusuf, Sadiq Wali da wasu ‘yan takaran a badi.
Ziyarar da Rabiu Musa Kwankwaso ya kai zuwa garuruwan Lokoja da Ogbonicha a Kogi ba suyi armashi ba, ya gamu da ‘yan iska da suka rika jifarsa da ledojin ruwa.
A yau ne Shugaban Jam’iyyar PDP ya yi magana a game da sauya-shekar Ibrahim Shekarau zuwa PDP, Rufai Alkali yace jam’iyyar NNPP ta karbi Shekarau da mutanensa.
Atiku na kokarin kwadaito jama’a, ya dauki babban alkawari yayin da ya hangi 2023. Akwai yiwuwar Atiku ya dauko Peter Obi da su Kwankwaso idan ya zama Shugaba.
Kwankwasiyya
Samu kari