Kwankwasiyya
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya hadu da Nasiru Yusuf Gawuna a filin jirgin saman Malam Aminu Kano. Hakan na zuwa ne bayan ya ziyarci malam Ibrahim Shekarau.
Ana ta ce-ce-ku-ce game da kudirin da wasu yan Majalisar Amurka suka gabatar wanda ya ambaci Rabiu Kwankwaso a cikin wadanda ake zargi da take hakkin kiristoci.
Kungiyar Kwankwasiyya ta soki gyaran Dokar Zabe da Shugaba Bola Tinubu ya yi, tana gargadi game da tasirin APC da cewa demokratin Najeriya na cikin hadari.
Rikicin NNPP na Rabiu Musa Kwankwaso ya tsananta bayan Ahmad Garba Bichi ya bayyana tare da APC, yana jefa magoya bayan Kwankwaso cikin ruɗani mai zurfi.
A labarin nan, za a ji yadda Kashim Shetiima ya shige gaba, manyan APC a ciki da wajen Kano suka karbi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyya mai mulki.
Majalisar Shari'a ta kasa a Najeriya ta yi Allah wadai da zargin da Amurka ta yi wa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ta ce babu gaskiya a zargin kisan Kiristoci.
Sanata Ali Ndume ya yi magana game da zargin da wasu 'yan majalisar Amurka ta yi wa Rabiu Kwankwaso. Ndume ya bukaci a tona asirin barayin Najeriya a ketare.
Jam'iyyar NNPP reshen jihar Kano ta bukaci fadar shugaban kasa da ofishin mai ba da shawara kan harkokin tsaro au gaggauta wanke Kwankwaso daga zargin Amurka.
Jam'iyyar NNPP ta nesanta kanta da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ta bukaci hukumar DSS ta bincike shi kan zargin da Amurka ke yi masa.
Kwankwasiyya
Samu kari