Kwankwasiyya
Jam'iyyar NDC mai adawa a Najeriya ta fara magana kan babban zaben shekarar 2027. Ta bayyana cewa za ta tsayar da nagartattun 'yan takara a babban zaben.
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2023, Datti Baba Ahmed, ya yi tsokaci kan hadewar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi a NDC.
Tsohon jigo a jam'iyyar NNPP kuma na kusa da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Buba Galadima, ya shawarci Atiku Abubakar, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar NDC.
A labarin nan za a ji jam'iyyar hadaka ta ADC ta yi zargin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da Peter Obi sun hada kai wajen shirya ficewarsu daga NDC gabanin 2027.
Shugaban jam'iyyar PRP na kasa, Dr Hakeem Baba-Ahmed ya yi martani kan shigar Rabiu Kwankwaso da Peter Obi jam'iyyar NDC maimakon jam'iyyarsa ta PRP.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi martani kan ficewar tsofaffin 'yan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso zuwa NDC.
Tsohon gwamnan jihar Bayelsa kuma jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson, ya warware zare da abawa kan rajistar jam'iyyar wadda ake ta shiga cikinta.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban jam'iyyar NDC reshen jihar Kano, Hon. Mai Riga ya zargi shugaban Kwankwasiyya, Rabi'u Musa Kwankwaso da nuna ƙarfi.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar NDC. Kwankwaso ya aika sako ga 'yan Najeriya.
Kwankwasiyya
Samu kari