Kiwon Lafiya

Alfanu 10 na ganyen mangwaro ga lafiyar dan Adam
Alfanu 10 na ganyen mangwaro ga lafiyar dan Adam
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A kalace-kalacen da muka yi daga jaridar Guardian, mun bankado wasu muhimman tasirai gami da arzikin da Mai Duka ya sanya cikin Ganyen Mangwaro wadanda ke da matukar amfani ga lafiyar dan Adam wajen kawar da cututtuka da dama.