Kiwon Lafiya

Fa'idodi 5 na Dabino ga lafiyar dan Adam
Fa'idodi 5 na Dabino ga lafiyar dan Adam
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Binciken masana da kwararrun kiwon lafiya ya tabbatar da cewa, kusan dukkanin dangin abinci ko na sha mai zaki da aka sarrafa na da matukar illa ga lafiya muddin aka yawaita ta'ammali dasu, sai dai hakan bata kasance ga dabino ba.